Bidiyon yadda masoyan lawan ahmad sukayi masa ca.

 

Bidiyon karatun Al-Qur'ani daga bakin lawan Ahmad.



Bayan bayyanar wadan nan bidiyoyin nashi masoya masu bibiyan shi sukai mishi ca kowa da  abunda yake fada akanshi kamar yadda kuke gani a hoton nan

Sai dai jarumin ya sake jaddadawa duniya cewa shifa bazai fasa karatun Al-Qur'ani ba saboda shi dan Allah yakeyi duk abunda mutum zai fada sai dai ya fada a shirye yake da kowa


Comments