Posts

Jerin Jaruman masana'antar Kannywood sha biyar da aka fara gajiya da ganinsu.

Image
  JERIN JARUMAN MASANANTAR KANNYWOOD DA AKA FARA GAJIYA DA GANINSU… Da dama cikin makallatan fina finai ko shirye shirye masu dogon zango na kannywood na kokawa da yawan ganin fuskokin wadannan jaruman kusan cikin kowanne shiri na masana’antar, ana ganin ya kamata a rage haskasu don fito da wasu jaruman watakila wadancan zasuyi fin abinda wadanan keyi muddin aka basu dama. Ko a cikin shirin matan gida da mashiryin fina finai Abubakar Bashir Maishadda yace ya kashe kusan Miliyan 50 don yin shirin kusan duk jaruman suna ciki, haka yake a wasu jiga jigan shirye shiryen masanaantar kannywood. Na tambayi Guda daga cikin masu bibiyar harkokin masana’antar, kuma jarumi a masana’antar Dabo Daprof shin cigaba da bayyana fuskokin jaruman da aka saba gani zai kawo cigaba ga masana’antar? Shin hakan zai bata damar gogayya da sauran takwarorinta na duniya. Ga amsar daya bayar👉 Yace: hakan ba karamar koma baya zai haifar ba a masana’antar, kazalika zai rage yawan makallata fina finan a kafafa...

Anyi hutun Independent kaji daÉ—i, anyi hutun Maulidi kace bidi'a, Sai ana neman jaki ka dinga raba ido kuma kana tsaye agun.

Image
  Kalli cikakken bidiyon anan 👇👇👇

Masu zargin na kori Bashir Mai Shadda a wajen Dauda Kahutu Rarara ga amsarku inji Alhikmah

Image
  Kalli cikakken bidiyon anan 

Kullum ina yi mata addu'ar Allah ya kara mata shiriya saboda yadda maganarta ta daki zuciyata

Image
  Kalli cikakken bidiyon anan 

Dalilin malaman da Allah ya jarrabe mu dasu, nan gaba babu mai shiga musulunci cewar Ubandoma Sokoto.

Image
  Kalli cikakken bidiyon anan 

Wai ko kun lura G Fresh rigar matarshi yake sakawa in zasuyi content a gida.

Image
  Kalli cikakken bidiyon anan 

Bana saka agogon da yayi kasa da milyan daya, kuma banajin kunyar kowa in dai zan samu kudi

Image
  Kalli cikakken bidiyon anan